SMEDAN LOAN..
gwamantin tarayya karkashin hukumar
bunkasawa da raya kananan sana'o'i da
masana'antu tana cigaba da karbar
bayanan mutanen dake nuna sha'awar
neman rancen a matakin kasuwanci mai
rijista (CAC) kokuma kasuwanci
matsakaici mara rijista (household)
kasuwanci mai rijista za'a iya neman
rancen kudi daga 250,000 zuwa
35,000,000.00(35m) yayinda a
household kuma za'a iya neman rancen
daga N250,000 zuwa
2,500,000.(2.5m).
Domin cikawa saika Shiga wannan link din
👇
Wanda bashida Smedan certificate ya Shiva wannan link din domin mallakar smedan certificate👉https://smedanregister.ng/
Wanda ke bukatar ayi mishi certificate sannan kuma acika mai loan din yayi mana magana ta WhatsApp 07064607589
0 Comments