Ad Code

Responsive Advertisement

Tai makon masu kananan sana'a mata

 


Bankin Wema - EDC - MasterCard Foundation

Wadannan kamfanoni guda uku da ke sama sun hadu ne domin horar da mata masu sana’o’in hannu 10,000 kyauta kuma za su bayar da tallafin Naira 500,000 ga mutum 20 kacal abin da kawai za ku yi shi ne cike fom ta wannan link din dake kasa

                          https://docs.google.com/forms/d/e/1FAIpQLScoIMYR3yaNNscTz2v7QBX1FYbg6D9cOqCVozZ7b3DqKdikXQ/viewform

Ku hanzar ta cikawa domin zama cikin mutane na farko-farko Wanda zasu amfana da wannan shiri. 

Idan Allah yasa kun samu nasarar Shiva cikin Wanda za'ayi ma training to Ku maida hankali sosai, domin su zabe Ku cikin mutane 20 da za'a ba wannan tallafin kudin Naira dubu ashirin.

Allah ya bada sa'a.

Duk Wanda baya iya cikawa yayi min magana ta comment section

Zan taimaka mishi yadda ze cika cikin Sauki ya kuma samu nasara insha Allah.

Post a Comment

0 Comments